Magana Hausa; Hausa Stories and Fables

Magana Hausa; Hausa Stories and Fables

By (author)  , By (author) 

List price: US$14.14

Currently unavailable

Add to wishlist

AbeBooks may have this title (opens in new window).

Try AbeBooks

Description

This historic book may have numerous typos and missing text. Purchasers can download a free scanned copy of the original book (without typos) from the publisher. Not indexed. Not illustrated. 1906 edition. Excerpt: ... ganinsa; ya bude sanda, ya awuna da hanunsa sau uku, ya che, daidai ne. ya basu alura, ya basu alkamura, ya basu turare, suka taffi; wonan ya kare. 7. maganan yarinia da samari fudu. yarinia wonan tana da kyau; chikkin garinsu duka babu budurua da ta fitta. da samari fudu suna da kyau kaman ita, sunka che: muna zua, mu dauka yarinia nan. daia ya che, ni zani daukanta suna gerdama. hakkanan yaro na woni gari ya zaka ya dauketa, ya kaita garinsu. H 8. maganan mache da mijinta da zaki. namiji kowoche rana shina taffia farauta ba shi kasshewa komi, shi kan taffo ga gidda. wota rana ya taffi farauta ya kama babe, ya nadeshi dagga chikkin daji da chiawa dayawa ya sashi ya darime shina taffowa gidda. da ya taffo giddansa ya aje. matasa ta gani tana tamaha nama ne, ta wanke tukunia kwarai, ta taffi ta fura wuta ta dora tukunia ta taffo tana budawa ba ta gani ba nama sai sansami tana budawa ta gani babe ya tashi, ta che ga mijinta, nama da ka kawo, ya taffi, matasa tana da chikki ya che mata, ki taffi ki kamashi koenna ya shigga, mache ta tashi ta dauki kara tana taffia ta buga fara; fara ta tashi ta taffi ta shida, mache ta taffi, ta buga fara fara ta tashi ba ta iya kamawa. fara ta tashi tana bi ta buga sai fara tana tashi ba ta iya kamawa. har maraeche ya yi, rana ta fadi, ba ta iya gani. ta samu kogon itache da girima, ta shigga, ta zamna. ga wata nan ta haifi danta namiji; tana taffia ta nema abinchi kaddan, ta taffo, ta chi tana bayes ga danta nono, ya sha, tana taffia tana nema abinchi kaddan kaddan, ta taffo, ta zamna tana bayes ga danta nono har danta ya yi wayo kaddan shina taffia wurin zaki, amma zaki shina so shi kassheshi, shi kan daria, zaki shi kan bershi. zaki ya haife diansa. kowoche rana yaro shi kan taffo wurin zaki, shi kan taffi...show more

Product details

  • Paperback | 40 pages
  • 189 x 246 x 2mm | 91g
  • Rarebooksclub.com
  • Miami Fl, United States
  • English
  • black & white illustrations
  • 1236627717
  • 9781236627711